Limoniya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Limoniya wata cutane na sanyi da take kama mutane tunsuna yara, cutan limoniya tana kamuwane sakamakon rashin kula da yaro,ta hanyar samusu kayan da yadace lokacin sanyi.