Liberté I fim ne da aka shirya shi a shekarar 1962 na Faransa-Senegal wanda Yves Ciampi ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An shigar da shi a cikin 1962 Cannes Film Festival.[2]

Liberté I
Asali
Lokacin bugawa 1962
Asalin suna Liberté 1
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy drama (en) Fassara
During 89 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Yves Ciampi (en) Fassara
'yan wasa
External links

Labarin fim gyara sashe

Wata ungozoma 'yar ƙasar Senegal da mijinta, wanda ɗan siyasa ne, sun shiga tsakanin zamani da al'ada bayan ƙasarsu ta samu 'yancin kai.[2][3]

'Yan wasa gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Liberté 1". unifrance.org. Retrieved 25 March 2014.
  2. 2.0 2.1 "Festival de Cannes: Liberté I". festival-cannes.com. Retrieved 23 February 2009.
  3. "Liberté 1". unifrance.org. Retrieved 25 March 2014.