Leava shine ƙauye mafi girma a cikin masarautar Sigave, a tsibirin Futuna na Fasifik na Faransa, wani ɓangare na rukunin tsibirin Wallis da Futuna. Ita ce kuma cibiyar gudanarwa ta Sigave.

Leava

Wuri
Map
 14°17′46″S 178°09′31″W / 14.2961°S 178.1585°W / -14.2961; -178.1585
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
French overseas collectivity (en) FassaraWallis and Futuna (en) Fassara
Island (en) FassaraFutuna (en) Fassara
Babban birnin
Futuna (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 322 (2018)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 6 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 98620
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+12:00 (en) Fassara

Dubawa gyara sashe

Leava yana bakin tekun Sigave Bay a tsakiyar gabar tekun yammacin tsibirin,kuma yana da yawan jama'a 322. Wannan ya sa ya zama ƙauye mafi girma a cikin masarautar.

Manazarta gyara sashe