Boyd Leslie, (an haife shi ranar 3 ga watan Maris, 1937) a Bellshill, Scotland. yakasance babban ɗan kasuwa ne.

Iyali gyara sashe

yana da mata da yaya Mata biyu da yaro daya.

Karatu da ilimi gyara sashe

Yayi karatu a Kettering Grammar School, Corhy Technical College, da Kettering Technical College, da kuma Welverhampton College of Technology, yayi manaja a lydesdale Steelworks, Scotland a shekara ta,1967.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. {{cite book}}: p.p,324.381|edition= has extra text (help)