Lena Malkus (an haife ta a ranar 6 ga watan Agustan shekarar 1993 a garin Bremen Yar wasan dogon tsalle ne na kasar Jamusawa .

Lena Malkus
Rayuwa
Haihuwa Bremen, 6 ga Augusta, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Jamus
Ƴan uwa
Mahaifiya Ruth Holzhausen
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Lena Malkus, Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 2013.

Wasanni gyara sashe

Ta lashe gasar wasannin Olympics ta matasa ta lokacin bazara na shekarata 2010, da gasar cin kofin matasa ta Turai ta 2011 da kuma gasar zakarun Turai ta U23 na shekarar 2013 sannan ta lashe lambar azurfa a gasar matasa ta duniya ta shekarar 2012 . Ta kuma shiga gasar cin kofin duniya ta 2013 da 2015 ba tare da ta kai ga wasan karshe ba. [1]

Tsalle mafi kyau da ta yi na tsawonta ya kai mita 6.88, wanda aka cimma a watan Mayu 2014 a Weinheim . [1]

Rikodin gasar gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing   Jamus
2009 European Youth Olympic Festival Tampere, Finland 1st Long jump 6.33 m
2010 Youth Olympic Games Singapore 1st Long jump 6.40 m
2011 European Junior Championships Tallinn, Estonia 1st Long jump 6.40 m
2012 World Junior Championships Barcelona, Spain 2nd Long jump 6.80 m
2013 European U23 Championships Tampere, Finland 1st Long jump 6.76 m
World Championships Moscow, Russia 17th (q) Long jump 6.49 m
2015 European U23 Championships Tallinn, Estonia 5th Long jump 6.64 m
World Championships Beijing, China 22nd (q) Long jump 6.46 m

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Lena Malkus at World Athletics