Lee Jae-myung
Lee Jae-myung[1] (Yaren mutanen Koriya: 이재명; an haife shi s ranar 22 ga watan Disamba 1964) ɗan siyasan Koriya ta Kudu ne wanda ke aiki a matsayin ɗan Majalisar Dokoki ta ƙasa kuma shugaban Jam'iyyar Dimokuradiyya ta Koriya. Lee ya kasance dan takarar jam'iyyar Democrat a zaben shugaban kasar Koriya ta Kudu na shekarar 2022. Ya kasance Gwamna na 35 na lardin Gyeonggi daga 2018 zuwa 2021.[2]
Nazari
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.