Leburanci
ayyukan da aka yi a matsayin hanyar tallafi
Leburanci sana'a ce ko aiki ne na neman kudi da mutane keyi, galibin aikin Leburanci aikin gini ne na gidaje ko wasu gine-gine.
aiki | |
---|---|
sociological concept (en) da economic concept (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | economic activity (en) |
Karatun ta | labour economics (en) , Kimiyyar siyasa da sociology of work (en) |
Has characteristic (en) | occupational stress (en) |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/labour |
Hannun riga da | Nishadi da Nishaɗi |
Masu aikin leburanci
gyara sasheGalibin masu aikin Leburanci marasa ne domin aiki ne na ƙarfi wanda baya da ƙarfi ba zai iya ba kuma aiki ne dake buƙutar juriya da jajircewa.
Matsalar aikin Leburanci
gyara sashe- Tsufa da wuri
- Kawo ciwon ƙudu da wuya
- Tsagewar farar jiki musamman ƙafa da hannu[1]
Hotuna
gyara sashe-
Lebura
-
Lebura a bakin Aiki