Lebohang Motsoeli, mai gabatar da shirin talabijin ce ta Afirka ta Kudu, ƴar wasan kwaikwayo, MC, mai fasahar murya, marubuciya fim, kuma furodusa.[1] Tana ɗaya daga cikin mashahuran mata masu sharhi kan wasanni a Afirka ta Kudu, ta taka rawar gani a wasanni da dama na cikin gida da na waje kamar; "Gasar Olympics ta musamman", "Gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na kasa da kasa" da "Wasanni na Afirka duka".

Lebo Motsoeli
Rayuwa
Sana'a
Sana'a mai sharhin wasanni da jarumi

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Ta yi fice a wasan hockey kuma daga baya ta wakilci ƙungiyar wasan hockey ta Gauteng tsawon shekaru uku.[2] Ta kammala karatun digiri a fannin kimiyyar sadarwa.

A shekarar 2012, ta auri abokin sharhin wasanni, Sizwe Mabena. Amma sun rabu a 2013, kasa da shekara guda da auren.

Fina-finai

gyara sashe
Shekara Fim Matsayi Genre Ref.
2004 Yizo Yizo Prostitute TV series
2010 Generations Zodwa TV series
2014 Zaziwa Herself TV series

Manazarta

gyara sashe
  1. Matsapola, Machaba (2020-12-24). "LEBO BECAME ONE OF THE BEST SPORTS ANCHORS WITHOUT A MENTOR". Frequency Magazine (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-29. Retrieved 2021-10-29.
  2. "Lebo Motsoeli: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-10-29.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe