Le Dernier cri fim ne na 2006 daga ƙasar Maroko.

Le Dernier cri
Asali
Lokacin bugawa 2006
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
During 20 Dakika
'yan wasa

Takaitaccen bayani gyara sashe

Bayan gano zinar mahaifiyarsa, kuma bayan mutuwar mahaifinsa, yaro ya yanke shawarar kashe kansa don kawo ƙarshen wahalarsa.

Kyauta gyara sashe

  • Las Palmas 2007
  • Martin 2007
  • Film Arabe Argelia 2007
  • Ismaila 2007
  • Damasco 2007
  • Festival Nacional de Cine Marroquí 2007

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

[dead link]

Manazarta gyara sashe