Malan Lawan Saleh Dache Babura An haifeshi a garin babura dake jahar jigawa Nigeria ma'aikacin scholarship ne kafin ya rasu a shekarar 2009 a jahar kano.

Farkon rayuwa da karatu gyara sashe

Yayi firamare da sakandire a garin babura sannan ya halarci kwalejin fasaha ta Kano (Kano state polytechnic)

Aiki gyara sashe

Marigayin kafin ya rasu ya riqe mukaman ayyukan gwamnati da dama ciki harda UPS secretary na kano state scholarship Board tun kafin a raba kano da jigawa

Mutuwa gyara sashe

Allah yayiwa Malam Lawan Saleh rasuwa ranar Alhamis 27 ga watan ramadana 1430 AH daidai da 17 ga watan September na shekara ta 2009 a asibitin koyarwa na malam Aminu kano anyi janaizarsa a unguwar lamido crescent madugu link dake Nassarawa G.R.A a cikin birnin kano Allah ya gafarta masa yasa Aljanna makoma ya jaddada rahama a gareshi.

Manazarta gyara sashe