Lasisin Creative Commons
Lawrence Lessig da Eric Eldred sune suka kirkiri lasisin Creative Commons (CCL) a cikin shekara ta 2001 saboda sun ga bukatar lasisi tsakanin hanyoyin haƙƙin mallaka da matsayin Yankin jama'a. An saki sigar 1.0 na lasisin a hukumance a ranar 16 ga watan Disamba a shejara ta 2002.[1]
Lasisin Creative Commons | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | public license (en) da copyright license (en) |
Amfani | free content (en) |
Gajeren suna | CC da 🅭 |
Maƙirƙiri | Alex Roberts (en) |
Mawallafi | Creative Commons (en) |
Shafin yanar gizo | creativecommons.org da creativecommons.it |
Kiyaye ta | Creative Commons (en) |
Unicode code point (en) | 1F16D |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Creative Commons Unveils Machine-Readable Copyright Licenses". Creative Commons. 2002-12-16. Archived from the original on December 22, 2002.