Laduntan Oyekanmi (an haife ta ranar 1 ga watan Oktoba, 1933) ita ce Iyalode ta 14 ga Ibadan. Ita ce yar gidan Ladapo na Abebi Ibadan da kuma dangin Balogun Ibikunle na yankin Ayeye.

Laduntan Oyekanmi
Rayuwa
Haihuwa 1933 (90/91 shekaru)
Sana'a
Sana'a nurse (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe