Léonce Ngabo
Léonce Ngabo (an haife shi a shekara ta 1951) darektan fina-finai ne na Burundi. Fim ɗinsa na 1992 Gito l'ingrat shine fim ɗin farko na Burundi. [1]
Léonce Ngabo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bujumbura, 1951 (72/73 shekaru) |
ƙasa | Burundi |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, jarumi, mai tsarawa, mawaƙi da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm0628868 |
Rayuwa
gyara sasheNNgabo ya kkaranci ilmin sinadarai, aamma ya ci gaba da sha’awar waka, ya kkuma rubuta wasan kwaikwayo na ggajeriyar fim da tatsuniya. TTare da goyon bayan wwani mai yin fina-finai na Swiss, ya ssami ci gaba don yin fim mmai cikakken tsayi. Fim ɗin da aka samu, Gito l'ingrat, ya jja hankali duniya. [2]
Ngabo shi ne yya kafa kuma shugaban bikin kasa da kasa na Cinema da Broadcasting a Burundi (FESTICAB). [2] Ya kuma taimaka wajen kafa cibiyar hada fina-finai ta Gabashin Afirka (EAFN) a shekarar 2014, [3] kuma aka zaɓe shi a matsayin shugaban EAFN. [4]
Fina-finai
gyara sasheA matsayin Darakta
gyara sashe- Gito l'ingrat [Gito the Ungrateful], 1992
- Burundi 1850-1962, 2010
A matsayin Jarumi
gyara sashe- Un dimanche à Kigali [A Sunday in Kigali], 2006
Manazarta
gyara sashe- ↑ Léonce Ngabo, Africultures
- ↑ 2.0 2.1 'Vivace Bujumbura', The Courier, No. 17 (May-June 2010), p.57
- ↑ African Film Network Launched, bigeye.ug, 20 March 2014.
- ↑ The East African Films Network aims to gather all EAC films, IWACU English News, 5 October 2014.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Léonce Ngabo on IMDb