Kwayar Zarra
Kwayar Zarra wata kwayar halitta mai matukar kankanta wadda idanuwa basu iya gani, amma ana iya ganisu ne idan akayi amfani da gilashin Ido wanda ke kara girman abubuwa da ganinsu da kyau. Ana iya samun kwayar zarra a abu mai ruwa ruwa da mai kankara da gas dakasa kasa. Ana iya samun biliyoyin kwayar zarra a dan karamin ma'aunin abu.
Kwayar Zarra | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | chemical entity (en) da composite particle (en) |
Karatun ta | atomic physics (en) da kimiya |
Has characteristic (en) | chemical element (en) , atomic radius (en) , electron configuration (en) , atomic number (en) da mass number (en) |
Bincike farko
gyara sasheBinciken farko farko na gano kwayar zarra a farkon shekarun 1800, ne wani masanin kimiya mai suna John Dalton yayi bincike game da asali da kuma tushen kwayar zarra