kwRubutu mai gwaɓiatarniyya tukunyar ƙasa ce da magina mata suke yin ta a karkara domin sanya wa dabbobi mazubar shan ruwa.kwatarniyya wuri Ni ke bab tance na dabbobi kamar su Awakai da tumakai don su sha ruwa.acikin kwatarniyya akan sanya ruwa da dussa masara,da ruwan tsami na ƙullun koko da sauran su.

Manazarta

gyara sashe