Jihar Kwara jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 36,825 da yawan jama’a kimanin milyan biyu da dubu dari uku da sittin da biyar da dari uku da hamsin da uku (a ƙidayar yawan jama'a na shekara ta 2006). Babban birnin jihar itace Ilorin. Abdurrahman Abdurrazaq shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2019 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Peter Sara Kisira. Dattijan jihar su ne: Bukola Saraki, Mohammed Shaaba Lafiagi da Rafiu Ibrahim, Olusola Saraki.

Kwara state
Jami'ar kwara

Jihar Kwara tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Nijar, Kogi, Ekiti, Oyo kuma da Osun.

Kananan HukumomiGyara

Jihar Kwara nada adadin Kananan Hukumomi guda goma sha shida (16). Sune:

HotunaGyara

 
Tambarin kwara
 
ruwan kwara
 
Makarantun kwara
 
Sana'ar gargajiya a kwara


 
kwara


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara