Kwando
Kwando wani mazubi ne wanda ake hadashi daga stiff fibers, kuma anayinsa ne daga abubuwa daban-daban, wadanda suka hadar da wood splints, runners, a cane. Amma yawancin kwanduna anayinsu ne daga kayan itatuwa. da kuma wasu abubuwan kamar, gashin doki, baleen, ko wayan karfe. Kwanduna dai sakasu akeyi da hannu. Wasu kwandunan ana masu marafa Kamar faifai ko masu Kama da haka, wasu kuma ana barinsu a bude.
Kwando | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | akwati |
Kayan haɗi | katako da plastic (en) |
Manufacturer (en) | basket weaver (en) |
Fabrication method (en) | basketry (en) |