Kwamitin 'Yancin Ilimi a Afirka

Kwamitin 'Yancin Ilimi a Afirka (CAFA) kungiya ce da aka kafa saboda gwagwarmaya a jami'o'i sakamakon aiwatar da Shirin Gyara Tsarin (SAP).

Kwamitin 'Yancin Ilimi a Afirka
Bayanai
Iri Kwamiti
Yanda ake yin karatu a arewacin Nigeria

Silvia Federici da George Caffentzis ne suka kafa kungiyar a cikin shekarun 1980. [1] Sun ɗauki matsayin masu tsarawa kuma sun samar da wasikar labarai ta farko a cikin bazara 1991. kuma daga baya Ousseina Alidou, Alamin Mazrui, x Nash da Nigel Gibson suka shiga.

CAFA ta shiga cikin wallafa A Thousand Flowers wanda ke ba da labarin wannan gwagwarmaya a cikin shekarun 1980 da 1990. [2]

Masu tallafawa

gyara sashe

Tare da Caffentzis da Frederici, an buga jerin masu tallafawa na farko a cikin fitowar 2 na jaridar, tare da ƙarin masu tallafawa da aka kara daga baya:

  • Dennis Brutus
  • Harry Cleaver
  • Peter Linebaugh
  • Manning Marable
  • Nancy Murray
  • Marcus Rediker
  • Gayatri Spivak
  • Immanuel Wallerstein

Daga fall 1992:

  • Julius Ihonvbere

Daga bazara 1993:

  • Horace Campbell

Daga fall 1993

Daga bazara 1994:

Daga bazara 1996:

  • Emmanuel Eze

Daga bazara 1997:

Daga fall 1997:

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Silvia Federici in PMB!". Church Land Programme. Archived from the original on 3 December 2013. Retrieved 1 December 2013.
  2. Khan, Fazel. "A Thousand Flowers: Review". Pambazuka News. Retrieved 1 December 2013.