Hukumar ƙwallon ƙafa ta Laberiya ce ke tafiyar da wasannin ƙwallon ƙafa a ƙasar Laberiya .[1] Hukumar ita ce ke gudanar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa, da kuma Premier League . Wasan ƙwallon ƙafa shi ne ya fi shahara a ƙasar kuma George Weah shi ne fitaccen ɗan wasan ƙasar.[2]

Kwallon kafa a Laberiya
sport in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
Wuri
Map
 6°32′00″N 9°45′00″W / 6.53333°N 9.75°W / 6.53333; -9.75

Filayen wasannin Laberiya

gyara sashe
Filin wasa Iyawa Garin
Samuel Kanyon Doe Wasanni Complex 22,000 Paynesville

Manazarta

gyara sashe
  1. "Soccer Star Hopes to Lead Liberia's Turnaround | PBS NewsHour | Oct. 7, 2005". PBS. Archived from the original on 2013-12-01. Retrieved 2013-12-02.
  2. Hinshaw, Drew (2011-10-11). "In Liberia Race, a Soccer Star Goes on the Attack - WSJ.com". Online.wsj.com. Retrieved 2013-12-02.