Kwalejin Ilimi ta Umar Suleman Gashua
Kwalejin Ilimi ta Umar Suleman Gashua kwalejin ilimi ce a garin Gashua dake Jihar Yobe a Najeriya.
Tarihi
gyara sasheA kafa kwalejin ne tun a lokacin jagorancin Lt. Col. Abdulmimini Aminu tsoho gwamnan tsohuwar hihar Borno.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-06-30. Retrieved 2022-05-15.