Kusantina
Constantine bridge.jpg
birni, municipality of Algeria, babban birni
sunan hukumaقسنطينة Gyara
native labelقسنطينة Gyara
named afterConstantine the Great Gyara
demonymConstantinois, Constantinoise Gyara
ƙasaAljeriya Gyara
babban birninConstantine Department Gyara
located in the administrative territorial entityConstantine Province Gyara
located in or next to body of waterRhummel River Gyara
coordinate location36°21′54″N 6°36′53″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodySousse, Grenoble, Istanbul Gyara
owner ofStade Mohamed Hamlaoui Gyara
sun raba iyaka daZighoud Youcef Gyara
significant eventSiege of Constantine, Siège of Constantine Gyara
postal code25000 Gyara
official websitehttp://www.wilaya-constantine.dz/ Gyara
Kusantina.

Kusantina (lafazi : /kusantina/ ; da harshen Berber: ⵇⵙⵏⵟⵉⵏⴰ; da Larabci: قسنطينة /Qusantinah; da Faransanci: Constantine) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Kusantina. Oran tana da yawan jama'a 448 374, bisa ga jimillar 2008. An gina birnin Kusantina a karni na shida kafin haifuwar Annabi Issa.