Kursk
Kursk ( Rasha : Курск) birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin yankin Kursk . Yana kilomita 400 kudu da Moscow . Kursk shine inda babban yaƙin tanki ya faru a yaƙin duniya na 2, inda Tankokin Jamus 3000 da Tanks Soviet 5000 suka kaiwa juna hari. Soviet ta ci nasara a yaƙin.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Курск (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblast of Russia (en) ![]() | Kursk Oblast (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 450,977 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 2,364.23 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 190.75 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 250 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1032 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Igor Vyacheslavovych Kutsak (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 305000 | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4712 | ||||
OKTMO ID (en) ![]() | 38701000001 | ||||
OKATO ID (en) ![]() | 38401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kurskadmin.ru |


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.