Kuoth Wiel
Kuoth Wiel ta kasance yar'fim din South-Sudanese-American yar'koyin a Amurka da shirin fim, anfi saninta da matakin a shirin The Good Lie (2014), wani fim din dirama dake bayyana labarin yara masu neman mafaka hudu daga kasar Sudan da yaki ke aukuwa anan.
Kuoth Wiel | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta | Augsburg University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) da jarumi |
IMDb | nm6027546 |
Rayuwarta
gyara sasheWiel an haife ta ne a refugee camp a Itang, Ethiopia, yarinya ce ga ma'aikatan jinkai na Majalisar dinkin duniya.[1] Ta gudanar da farkon rayuwarta da tafiye-tafiye daga Nasir dake South Sudan, inda mahaifin ta ke aikin likita, da Gambela a Ethiopia.[2] Mahaifin ta ya rasu asanda take shekara biyar. Wiel da mahaifiyarta sunyi hijira zuwa United States a 1998, sanda take kamar shekara takwas, inda suka zauna a Faribault, Minnesota.
Ita dalibar psychology ce a Augsburg College sanda ta nemi tayi aiki a The Good Lie.[1] After graduation, she moved to Los Angeles where she currently works as a model.[2]
Fina-finai
gyara sashe- The Good Lie, 2014
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Euan Kerr, 'The Good Lie' treads close to Sudanese refugee life, Minnesota actress says, MPR News, October 16, 2014.
- ↑ 2.0 2.1 Jhoni Jackson, Kuoth Wiel's American Dream, papermag.com, 4 July 2018.
Hadin waje
gyara sashe- Kuoth Wiel on IMDb