Kungiyar Wasan Kurket ta Matan Uganda a Nepal a 2022
Kungiyar wasan kurket ta mata ta Uganda sun zagaya kasar Nepal a watan Mayu na shekarar 2022 don buga wasan cin kofin duniya na mata ashirin da ashirin (WT20I) na wasanni biyar.[1][2] Dukkan wasannin da ke cikin jerin an buga su ne a filin wasan kurket na Jami'ar Tribhuvan a Kirtipur.[3][4] Waɗannan su ne farkon wasannin T20I na Mata da aka buga a Kirtipur.[5] Uganda tayi amfani da jerin shirye-shiryen gasar Kwibuka na shekarar 2022-(2022 Kwibuka Tournament).[6]
Kungiyar Wasan Kurket ta Matan Uganda a Nepal a 2022 | |
---|---|
sports tour (en) | |
Bayanai | |
Competition class (en) | women's cricket (en) |
Wasa | Kurket |
Uganda ta yi nasara a wasanni uku na farko, ta kuma lashe gasar da wasanni biyu a rage.[7] Nepal ta yi nasara a wasan na hudu na jerin wasannin ta hanyar 15,[8] da wasa na biyar ta hanyar 33, tare da Uganda ta lashe jerin 3–2.[9][10]
Squads
gyara sasheNepal | Uganda |
---|---|
|
|
Bayani na WT20I
gyara sashe1 WT20I
gyara sasheSamfuri:Single-innings cricket match
2nd WT20I
gyara sasheSamfuri:Single-innings cricket match
3rd WT20I
gyara sasheSamfuri:Single-innings cricket match
4 ta WT20I
gyara sasheSamfuri:Single-innings cricket match
5 ta WT20I
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Nepal to play five T20 series against Uganda". Khabarhub. Retrieved 11 May 2022.
- ↑ "Nepali women to host Uganda in T20 series". The Kathmandu Post. Retrieved 12 May 2022.
- ↑ "Nepal to face Uganda in women's T20I series". Hamro Khelkud. Retrieved 11 May 2022.
- ↑ "Nepal women's cricket team to play T20 series against Uganda". The Nepali Post. Retrieved 11 May 2022.
- ↑ "Tribhuvan University International Cricket Ground, Kirtipur Cricket Team Records & Stats | ESPNcricinfo.com". Cricinfo. Retrieved 2022-05-17.
- ↑ "Victoria Pearls head to Nepal for T20i series". Kawowo Sports. Retrieved 13 May 2022.
- ↑ "Kevin Awino takes Uganda to series win after collective bowling performance". Women's CricZone. Retrieved 19 May 2022.
- ↑ "Debutante Hiranmayee Roy helps Nepal to first win of Uganda series". Women's CricZone. Retrieved 21 May 2022.
- ↑ "Jyoti Pandey, Sita Rana Magar helps Nepal to huge win; Uganda take series 3-2". Women's CricZone. Retrieved 21 May 2022.
- ↑ "Victoria Pearls go down in series decider against Nepal". Kawowo Sports. Retrieved 21 May 2022.