Kungiyar Kwallon Kwando ta Maza ta Laberiya ta Kasa da Shekaru 18

Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Laberiya ta kasa da shekaru 18, kungiyar kwallon kwando ce ta kasar Laberiya, wacce hukumar kula da wasan kwallon kwando ta Laberiya ke gudanarwa . [1] Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta ƙasa da ƙasa (ƙasa da shekaru 18).

Kungiyar Kwallon Kwando ta Maza ta Laberiya ta Kasa da Shekaru 18
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Laberiya

Ya bayyana a shekarar 2012 FIBA Africa Championship matakin cancantar shiga gasar Under-18 .

Duba kuma

gyara sashe
  • Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Laberiya
  • Tawagar kwallon kwando ta mata 'yan kasa da shekaru 18 ta Laberiya

Manazarta

gyara sashe
  1. Profile - Liberia Archived 2017-07-22 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 2 June 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe