Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Burundi ta Kasa da Shekaru 20

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Burundi ta kasa da shekaru 20, tana wakiltar Burundi a gasar kwallon kafa ta matasa ta kasa da kasa. Tawagar ta kare a matsayi na 4 a bugu na farko na gasar cin kofin CECAFA na mata U-20 .

Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Burundi ta Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) Fassara
Ƙasa Burundi


Duba kuma

gyara sashe
  • Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Burundi

Manazarta

gyara sashe

Football in Burundi

National sports teams of Burundi