Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Djibouti ta Kasa da Shekaru 20
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Djibouti ta kasa da shekaru 20, tana wakiltar Djibouti a gasar kwallon kafa ta matasa ta kasa da kasa.
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Djibouti ta Kasa da Shekaru 20 | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) |
Ƙasa | Jibuti |
Rashin Nasara
gyara sasheTawagar ta kare a matsayi na 6 a bugu na farko na gasar cin kofin CECAFA na mata U-20 .
Duba kuma
gyara sashe- Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Djibouti