Kungiyar 'Yan wasan Rugby ta Mata ta Kasar Burundi

Kungiyar 'yan wasan Rugby ta kasar Burundi ta mata, bangaren wasanni ne na kasar Burundi, dake wakiltarsu a kungiyar rugby . Kungiyar ta fara buga wasan kasa da kasa 10-a-side a 2012. Har yanzu ba su buga cikakken wasan gwaji ba [1]

Kungiyar 'Yan wasan Rugby ta Mata ta Kasar Burundi
Bayanai
Iri women's national rugby union team (en) Fassara
Ƙasa Burundi
Tarihi
Ƙirƙira 15 Disamba 2012

Tarihi gyara sashe

Sakamako gyara sashe

Dubi Rugby ta kasa da kasa ta Mata don bayani game da matsayin wasannin kasa da kasa da lambar wasa

Sauran kasashen duniya gyara sashe

Duba kuma gyara sashe

  • Rugby Union a Burundi

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe