Shu,aibu Kulu

Tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa, yayi tashe a wasan barkwanci na hausa.

Takaitaccen Tarihin sa

gyara sashe

Jarumi ne da yake yawan fito tare da margayi Rabilu Musa Ibro Basir ne yai ajalin sa Wanda ya fito masa,ya tsiro masa ana yanke masa jini ya dinga zuba kamar yadda Ibro ya fada a hira da akai dashi .[1]

[2]

  1. https://www.modernghana.com/amp/nollywood/5189/kannywood-tragedy-how-top-stars-met-death-on-nigerian-roads.html
  2. https://www.labarunhausa.com/5797/takaitaccen-tarihin-jaruman-kannywood-20-da-silar-mutuwarsu/[permanent dead link]