Kulawa na farko shine kiwon lafiya na yau da kullun da ma'aikatan kiwon lafiya ke bayarwa. Wannan ma'aikacin kiwon lafiya yana azaman mataki na farko da kuma muhimmin lokaci na ci gaba da kulawa ga marasa lafiya a cikin tsarin kiwon lafiya, kuma yana tsara sauran kwararrun hanyoyin kiwon lafiya da mara lafiya zai iya bukata.[1][2][3] Marasa lafiya kan samu kulawa ta farko daga kwararrun kamar likitan kulawa na farko ( babban likita ko likitan iyali ), mataimakin likita, likitan motsa jiki, ko likitan jinya. A wasu yankunan, masu irin wannan aiki na iya zama ma'aikacin jinya mai rijista, likitan magunguna, jami'in asibiti (kamar yadda ke a sassan Afirka), ko Ayurvedic ko wasu kwararrun likitocin gargajiya (kamar yadda yake a sassan Asiya). Dangane da yanayin na rashin lafiya, ana iya tura marasa lafiya don samun kulawa na gaba wato Kulawar biyu ko na uku (sendary & tertiary health care).

Infotaula d'esdevenimentKulawa na farko
Iri implementation (en) Fassara
Bangare na health care sector (en) Fassara
Ana iya ba da kulawa ta farko a cibiyoyin kiwon lafiyar al'umma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. "WHO/Europe – Main terminology". who.int. Archived from the original on 2013-05-20. Retrieved 2023-06-12.
  2. World Health Organization. Definition of Terms. Archived 2011-03-03 at the Wayback Machine Accessed 24 June 2011.