Kujera Kujera abun amfani ce wajen zama a gida ko a wajen aiki, kujera dai tana da matuƙar mahimmanci a zamantakewar mutane walau a gidajen su ko wajen aikin su.

kujerar aikin ofis a cikin ma'aikata

Asalin kujeraGyara

Kujera dai ta samo asali ne tun daga itace inda ake maidata katakai daga karshe a sauya tsarin katako ya koma kujera, duk da akwai kujerar da akeyin ta da ƙarfe to amman ita wannan cigaban zamani ne ya kawo ta.

Amfanin kujeraGyara

1. Zama 2. Aiki 3. Neman kudi Da dai sauran su su [1]

ManazartaGyara

  1. https://ha.kasahorow.org/app/d/kujera/en?utm_campaign=d&utm_medium=ha&utm_source=blurb