Kuɓewa
(an turo daga Kubewa)
Kubewa Okra (Abelmoschus esculentus) wata abar miya ce, asalinta tsiro ne da ake shuka ta, tana kuma fitar da 'ya'ya a saman jikinta, kuma ana sarrafa ta don amfani da ita, domin yin miya, sassa da yawa kan sarrafata wajen yin kala-kalan abinbi kamar kasar India suna cinta da tumeric wato kurkur da chilly pepper wato barkono su soya su ci ta a matsayin abincin su, suna hada da burodi ko gurasa. Ana samun kubewa a wurare da yawa a fadin duniya.
Kuɓewa | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Malvales (en) |
Dangi | Malvaceae (en) |
Tribe | Hibisceae (en) |
Genus | Abelmoschus (en) |
jinsi | Abelmoschus esculentus Moench, 1794
|
Geographic distribution | |
General information | |
Tsatso | okra (en) da okra seed oil (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.