Krasnoyarsk
Krasnoyarsk ( Russian ) birni ne, da kuma cibiyar gudanarwa na Krasnoyarsk Krai, Rasha, wanda yake kan Kogin Yenisei . Shine gari na uku mafi girma a cikin Yankin Tarayyar Siberia bayan Novosibirsk da Omsk . Ya zuwa shekarar 2020, mutane 1,095,286 suke zqma a cikin garin.
Krasnoyarsk | |||||
---|---|---|---|---|---|
Красноярск (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Город «чёрного неба» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Krai of Russia (en) | Krasnoyarsk Krai (en) | ||||
Urban okrug in Russia (en) | krai city of Krasnoyarsk (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,092,851 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 3,140.38 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 348 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Yenisey (en) | ||||
Altitude (en) | 162 m-287 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 19 ga Augusta, 1628 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Edkham Akbulatov (en) (19 ga Yuni, 2012) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 660000–660136 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+07:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 391 | ||||
OKTMO ID (en) | 04701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 04401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | admkrsk.ru |
Krasnoyarsk muhimmiyar mahaɗa ce ta Trans-Siberian Railway kuma ɗayan manyan Rasha masu kera alminiyon .
Garin sananne ne saboda yanayin shimfidar yanayin sa; marubuci Anton Chekhov ya yanke hukuncin Krasnoyarsk a matsayin mafi kyawun birni a Siberia. [1]
Hotuna
gyara sashe-
Kogi, Krasnoyarsk
-
Krsnrk, Krasnoyarsk
-
Gadar Kommunalny da ke bisa kogin Yenisei
-
Krasnoyyarsk Ulitsa Belinskogo
-
Krasnoyarsk zelyonaya roshcha fountain
-
Strelka Krasnoyyarsk
-
Krasnoyarsk
-
Krasnoyarsk, Russia
-
Krasnoyarsk Surikova 26 Protection cathedral
-
Gidan Katako dake Krasnoyarsk
-
Saman Rifin Gidajen Krasnoyarsk
Manazarta
gyara sashe- ↑ Anton Chekhov, "The Crooked Mirror" and Other Stories, Zebra Book, 1995. See page 200 for English translation of his journey through Siberia.
Sauran yanar gizo
gyara sashe- Tashar yanar gizon Krasnoyarsk (in Russian)