Koulibaly asalin sunan farko. Fitattun mutane masu sunan sun haɗa da:

  • Abdulai Koulibaly (an haife shi a shekarar ta alif ɗari tara da casa'in da biyar 1995), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Laberiya
  • Kalidou Koulibaly (an haife shi a shekarar ta 1991) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Faransa/Senegal
  • Mamadou Koulibaly (an haife shi a shekarar ta 1957), ɗan siyasan ƙasar Ivory Coast
  • Paul Koulibaly (an haife shi a shekarar ta 1986) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Burkina Faso
  • Pierre Koulibaly (an haife shi a shekara ta 1986), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Burkina Faso
Koulibaly
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Koulibaly
Harshen aiki ko suna Harshen Bambara
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara K414
Cologne phonetics (en) Fassara 4515

Duba kuma gyara sashe

  • Coulibaly