Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kokumba wata aba ce mai dadi mafi yawancima amfi amfani da ita awajan cin abinci.

Amfanin cin kokumba

gyara sashe
 

kokumba tanada amfani sosai ajikin mutum har takaida anayin lemon kokumba kokunsan cewa kokumba tana maganin ciwon sugar anasan me ciwon sugar yadinga cin kokumba da safe kafun yaci komai akalla guda biyar ko fiye da haka.