Koko (abinci)
Koko dai abinci ne mai ruwa-ruwa da akan dama shi da ƙullun gero ko dawa ko dauro ko masara. Koka abinci ne da aka fi shan shi da safe ko da yamma. Koko an fi haɗa shi da ƙosai ko burodi wajen shan shi. Sannan akan sanya wa koko sukari ga mai buƙata duk da wasu ba su buƙatar sukarin [1]
Koko |
---|
Sinadaran yin koko
gyara sasheGero ko kuma dawa sannan ana shan shi da sikari, kosai, ko kuli-kuli.