Kogin Whenuakura
Kogin Whenuakura kogi ne dakeTaranaki wanda yake yankin Tsibirin Arewa na New Zealand. Yana gudana kudu daga asalinsa arewa maso gabashin tafkin Rotorangi kuma ya isa gabar tekun kilomita biyar kudu maso gabashin Patea .
Kogin Whenuakura | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 53 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°33′23″S 174°38′15″E / 39.556274°S 174.637575°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Taranaki Region (en) |
River mouth (en) | South Taranaki Bight (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand