Kogin Whakarapa
Kogi ne a New Zealand
Kogin Whakarapa kogi ne dake Arewa na tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Duk da sunansa, tabbas an fi kwatanta shi a matsayin wani yanki mai zaman kansa na arewa na tashar Hokianga, wanda ya hadu da nisan kilomita 15 arewa maso gabashin bakin na karshen.
Kogin Whakarapa | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 4 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°24′31″S 173°23′24″E / 35.4085°S 173.389917°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Northland Region (en) |
River mouth (en) | Hokianga Harbour (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand