Samfuri:Infobox river Kogin Wairua kogine dake arewa na kasa,wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana kudu maso yamma daga Hikurangi kuma ya haɗu da kogin Mangakahia tsakanin Titoki da Tangiteroria don samar da kogin Wairoa, wanda ya wuce Dargaville zuwa tashar jiragen ruwa Kaipara .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe