Kogin Wairere ko Rafin Wairere rafi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankinNew Zealand . Yana gudana arewa maso yamma don isa kogin Waihou, wani hannun Harbour na Hokianga .

Kogin Wairere
General information
Tsawo 12 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°22′S 173°35′E / 35.37°S 173.58°E / -35.37; 173.58
Kasa Sabuwar Zelandiya
River mouth (en) Fassara Waihou River (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand

"Place name detail: Wairere River". New Zealand Gazetteer. New Zealand Geographic Board. Retrieved 12 July 2009.