Kogin Waiotahe
Kogin Waiotahe (tsohon kogin Waiotahi ) kogi ne dake Bay of Plenty Region wanda yake yankin New Zealand 's North Island .Yana gudana arewa daga asalinsa yamma da Oponae da gabashin Matahi don isa Bay of Plenty 5 kilometres (3 mi) yammacin Opotiki .
Kogin Waiotahe | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 31 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 38°00′S 177°12′E / 38°S 177.2°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Bay of Plenty Region (en) da Ōpōtiki District (en) |
River mouth (en) | Bay of Plenty (en) |
A ranar 27 ga Agusta 2015 an gyara kuskuren sunan tarihi "Waiotahi" zuwa ainihin sunan Māori "Waiotahe".
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand