kogin Waioeka ana samun sa a arewacin Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana tafiya arewa tsawon 65 kilometres (40 mi) daga Te Urewera National Park don isa teku a Opotiki .Yana raba yankinsa tare da Kogin Otara .

tumaki 2,600 akan hanya, Waioeka Gorge, bayan 60 miles (97 km) mota

Tarihi gyara sashe

Wurin da ke kusa da kwarin Waioeka ya kasance wurin da aka yi ta gwabza fada a lokacin yakin New Zealand.

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.38°00′S 177°17′E / 38.000°S 177.283°E / -38.000; 177.283