Kogin Waimeamea kogi ne dake Yankin Kudancin wada ke yankin New Zealand . Ya tashi a cikin Longwood Range kuma yana gudana kudu maso gabas zuwa Te Waewae Bay arewacin Orepuki .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe