Kogin Tolson
Kogin Tolson kogi ne daketsibirin Stewart,wanda yake yankin New Zealand . Ruwa na Freshwater River, ya tashi daga arewacin Dutsen Rakeahua kuma yana gudana zuwa cikin wannan kogin kusa da hanyarsa zuwa Paterson Inlet .
Kogin Tolson | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 46°53′51″S 167°57′38″E / 46.89756°S 167.96051°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Southland Region (en) da Southland District (en) |
Protected area (en) | Rakiura National Park (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Stewart Island/Rakiura (en) |
River source (en) | Mount Rakeahua (en) |
River mouth (en) | Freshwater River (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand