Kogin Tinline kogine dake Marlborough na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabaɗaya kudu daga tushen sa a arewacin ƙarshen Bryant Range don isa kogin Pelorus kilomita bakwai yamma da gadar Pelorus . Sunan kogin don John Tinline kuma yana tunawa da gano hanyar daga Nelson zuwa Wairau . [1]

Kogin Tinline
General information
Tsawo 12 km
Suna bayan John Tinline (en) Fassara
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°19′S 173°30′E / 41.32°S 173.5°E / -41.32; 173.5
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Marlborough District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Te Hoiere / Pelorus River (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand
  1. Guy Scholefield. Missing or empty |title= (help)