Kogin Tīmaru kogi ne dakeOtago na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Da farko yana gudana kudu maso yamma kafin ya juya yamma don kwarara zuwa gabashin gacitafkin Hāwea, 10 kilometres (6 mi) arewa maso gabas na garin Lake Hawea .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe

  •  

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.44°33′S 169°18′E / 44.550°S 169.300°E / -44.550; 169.300