Kogin Tahakopa
Kogin Tahakopa yana bi ta bangaren kudu maso gabas cikin Catlins, yanki da ke a Kudancin Tsibiri Na Kudu na kasar New Zealand . Tsawon sa ya kai 32 kilometres (20 mi), kuma yana bi zuwa cikin Tekun Pasifik 30 kilometres (19 mi) ta gabas da Waikawa, kusa da mazaunin Papatowai.
Kogin Tahakopa | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 32 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 46°28′48″S 169°16′01″E / 46.48°S 169.267°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Clutha District (en) |
River mouth (en) | Pacific Ocean |
Madogarar kogin na a bangaren yamma na Mt Pye, 25 kilometres (16 mi) dake gabas da Wyndham .
Hotuna
gyara sashe-
Kogin Tahakopa
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Aikin noman halittu na Kogin Tahakopa Archived 2007-09-29 at the Wayback Machine