Kogin Rangitane ɗan gajeren kogi ne dakeArewa na Tsibirin Arewa Wanda ke yankin New Zealand . Yana gudana zuwa gabas don isa kogin Tahoranui 10 kilometres (6 mi) arewa da Kerikeri .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe