Samfuri:Infobox river Kogin Puremāhaia kogi ne dakeYankin Tasman na Tsibirin Kudu Wanda yake yankin New Zealand. Ya bi ta arewa maso gabas ta hanyar Puramāhoi, inda ta ketara karkashin babbar hanyar jihar 60, kafin ya isa Golden Bay mai nisan kilomita biyar arewa maso yammacin Tākaka .

Kogin Puremahaia
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 40°47′33″S 172°46′00″E / 40.7926°S 172.7666°E / -40.7926; 172.7666
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Kahurangi National Park (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Golden Bay (en) Fassara
puremahaia
hoton kogin na biyu

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand