Kogin Purakaunui kogi ne dake yammacin Catlins,Wanda yake kasar

New Zealand . Ya tashi yamma da Houipapa kuma ya ratsa ta Pūrākaunui Bay Scenic Reserve zuwa Tekun Pacific a Pūrākaunui Bay. An fi sanin kogin don Purakaunui Falls .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe